<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><lyrics>[V1]
 Maganar Allah kamar
 Mai pashen dutse ne
 Da takobi mai ƙaifi biyu
 Da madubin fuskarmu.
 Fitila domin hanya
 Mai nuna adalci
 I, shi Maganar Allah ne
 Littafi Mai Tsarki.</lyrics>
<title>Maganar Allah Kamar Mai Pashen Dutse Ne LW461</title>
<hymn_number>461</hymn_number>
</song>